Kannywood
Sa’in sa Ta ɓarke tsakanin Rikadawa Da Mutane akan Ya wallafa wannan hoto
Jarumin tauraron masana’antar Kannywood ta barke tsakanin da wasu mata inda ya wallafa wannan hoto a shafin na Instagram wanda wani sabon shiri ne da ake dauka a kudancin najeriya mai suna “Mustapha series”
Wannnan shiri dai yana da jaruman Kannywood ukku uzeen Usaman, Maryam booth sai shi rikdawa.
Zaku irin sa’insa sunkayi tsakanin su a shafinsa na Instagram da zamu kawo muku nan kasa.