Pogba Ya karya Labarin Da The sun Sunka Wallafa akansa Na Daina Bugawa Kasar Wasa
Shahararren dan wasa kasar faransa Wanda the sun ne ta fara fitar da cewa ya daina bugawa kasar wasa saboda batanci da shugaban kasar yayi yace karya ce ake masa shi bai ce haka ba.
Amma sai dai baiji dadin abinda yayi ba kuma yana cewa ko kadan musulunci ba addinin ne na yan Ta’adda ba ko masu kawo tashin hankali ba.
Wanda ya wallafa wannan rubutun ne a shafinsa na sada zumunta.