Labarai

Mummunan Labari: Wani mutum ya kashe iyayensa yanzun nan (Hotuna)

 
Ana zargin wani mutum da kashe mahaifinsa da mahaifiyarsa yau Lahadi a garin Nsukka dake jihar Abia
Majiyar 24/7 Hausa, ta ruwaito lamarin ya faru ne a kauyen Mkporogwu Iheakpu_Awka dake kudancin Igbo Eze a Nsukka
Tuni dai jami’an tsaro suka tasa keyarsa zuwa ofishinsu.
Majiyarmu ta samu wannan labari daga shafin dokin karfe
Ga hotunan nan kasa ku kalla.
 

Ku kasance da shafin mu domin kawo muku yadda al’amarin ya kasance.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button