Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Adam A Zango Tare Da Amaryarsa 9ja @60
Advertisment
To fa jama’a shahararren mawaki kuma jarumi Adam a zango yayi fice wanda kaf Kannywood babu wanda yayi wannan inda ya kawo sabon salo.
Yayi wannan kyawawan hotunansa da tare da iyalinsa wanda zaku ga matarsa da ‘ya ‘yansa tare da wata mata wanda akwai alaka sosai tsakanin su.
Ga hotunan nan kasa ku kalla.