Labarai
Kalli Hotunan Auren Dan Atiku Abubakar Da ‘Yar Malam Nuhu Ribadu
Advertisment
Wadannan sune hotunan Dan Tsohon mataimakin Shugaban kasa kuma dan takarar Shugaban kasa A jam’iyar PDP Atiku Abubakar (turakin Adamawa).
Wanda anka daura a jiya juma’a wanda zaku ga Aliyu Abubakar dai yaro ga tsohon shugaban kasar Nigeriya Ita kuma amaryarsa diya ce ga tsohon shugaban hukumar cin hanci da rashawa nuhu ribadu kenan.
Ga hotunan nan kasa ku kalla.