Kannywood
Ina Masara Taji Wuta! Yarinyar Na Ta Canyemin Kudi inji Adam A Zango Ga Amaryarsa
Ina Masara Taji Wuta! Yarinyar Na Ta Canyemin Kudi inji Adam A Zango Ga Amaryarsa
Jarumi adam a zango ya wallafa wasu zafaffan hotunan matarsa a shafinsa na Instagram wanda kuma ya nuna cewa ta canye masa kudi ma’ana daidai ganin yadda tayi a gidansa shiyasa yace haka.
Wanda a gaskiya yanzu babu wani jarumi da ke nunawa duniya sosai iyali kamar adam a zango da amayarsa wanda zaku ga irin gadda tayi wani irin Fresh alhaji.