Labarai
Gwamna El-rufa’i Ya Nada Nuhu Bamali A Matsayin Sabon Sarkin Zazzau
Advertisment
Gwamna El-rufa’i Ya Nada Nuhu Bamali A Matsayin Sabon Sarkin Zazzau
Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-rufa’i ya nada Nuhu Bamaili, Magajin Zazzau a matsayin sabon sarkin Zazzau.
Nadin sabon sarkin ya zo bayai ana ta rade radin Gwamnatin Jihar na yunkurin raba masarautar Zazzau din kashi ukku.