Labarai

Duniya Ina zaki Da Mu! An tsinci jariri sabuwar haihuwa a Filin Idi na Jigawa

Duniya Ina zaki Da Mu! An tsinci jariri sabuwar haihuwa a Filin Idi na Jigawa
 
Jami’an ‘yansanda sun tsinci jariri sabuwar Haihuwa a filin Idi na garin Dutse dake jihar Jigawa.
 
Shafin hutudole na ruwaito,Kakakin ‘yansandan Jihar, SP Abdu Jinjiri ne ya tabbatar da haka a ganawa da manema labarai, Jiya, Alhamis.
 
Yace sun kai jaririn Asibiti inda Likitoci suka tabbatar da cewa yana cikin koshin lafiya kamin daga bisani suka kaishi wajan masu kula.
 
Yace suna nan suna kan binciken mahaifiyar jaririn dan kamata inda yace suna kura ga mutane da su bada hadin kai da bayanai da zasu kai ga gano mahaifiyar jaririn.
 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button