Labarai
Bidiyo : Yan Arewa Mu Farka!! Yanzu Hwanarabul Gudaji Kazaure Yayi Martani Akan Abubuwan Da Suke Faruwa
Yan Arewa Mu Farka!! Yanzu Hwanarabul Gudaji Kazaure Yayi Martani Akan Abubuwan Da Suke Faruwa
Masha Allah wannan irin kalamai da hikima sosai ya nuna cewa lallai Hon Gudaji kazaure yafi yan majalisar mu na arewa da sunka bakinsu sunkayi shiru.
Wanda wannan bayyani nashi yayi kyau sosai wanda duk dan arewa yana da kyau ya natsu ya saurari jawabin hwanarabul gudaji Kazaure.
Ga bidiyon nan kasa.
https://youtu.be/8xESTKyD-HE