Labarai
Bidiyo : Qalu Innalillahi!! Wallahi Ya Kamata Yan Arewa Mu Gane wannan Gaskiya
Hajiya meenah sadiq daman mace ce wanda duk irin wadannan abubuwan suna faruwa a Nigeria ko a arewacin najeriya takanyi magana.
Shine yanzu tayi wani irin bayyani wanda yana da kyau duk dan arewa yasan wannan kuma itace gaskia daya ce babu wata saboda haka zakuji daga bakin wannan matar.
Ga bidiyon nan kasa ku sauri bayyani daga wannan bawan Allah