Kannywood
Bidiyo : Jarumi ty Shaba jarumi na farko da ya Fara fita zanga zanga Bayan mawakan Arewa
Da kyau Ty Shaba Yayi zara wanda gaskiya abin ya baiwa kowa mamaki irin yadda ya fito yana fadin magana da bakinsa matsalolin Nigeria.
Wanda shine jarumi na farko da yayi wannan abun wanda ba shine kawai mawakin arewa da ya fito zanga zanga ba,amma shine na farko wanda ya fito da lasifikarsa yana magana mai hikima da tufaffin nuna irin abubuwan da ankayi a arewacin najeriya abin takaici ne.
Ga bidiyon nan kasa.