Labarai
Bidiyo : Alhamdulillah!! Jami’an Tsaro Sunyi Nasarar Cafke Matasan Da Suka Adabi kano
Alhamdulillah!! Jami’an Tsaro Sunyi Nasarar Cafke Matasan Da Suka Adabi jahar kano.
Yan sanda sunyi nasarar cafke matasan da suke kwacen wayoyin mutane wanda zaku ji yadda yan sanda suke masu tambayoyi.
Wanda akwai mutuwar zuciya irin wadannan matasa a irin gari na kano amma sun kashe rayuwarsu wajen sata.
Allah Ubangiji ya shirya su.
Ga bidiyon nan kasa