Labarai
‘Yan Bindiga Sun Hallaka DPO, Yaransa a Tangaza
Advertisment
An hallaka DPO, da Yaron sa, yayin da suke musayar wuta tsakanin su da muggan ‘yan Ta’adda, a yankin Gidan-madi dake karamar hukumar mulkin Tangaza ta jahar sakkwato a drawn jiya.
”Wadannan jaruman yan sanda, Ya nuna cewar suna iya kokarin su don kare rayukan Al’ummar yankin Amma aka hallaka su.
Tushen Labari: Usama B Lawal Rabah
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com