Labarai
Shugabanni Nijeriya Ku Ji Tsoron Allah, Domin Talakawa Na Shan Azaba ~ Layla Ali Othman kawar Hadiza Gabon
Advertisment
Wata shahararriyar ‘yar kasuwa Laylah Ali Othman ta bukaci shugabannin Nijeriya da su ji tsoron Allah.
“A duba talakawa, a nemo musu mafita… ko mai zai faru dai, ya zama abincin da za su ci dai, ya zama dai suna samu ko mai kankantarsa. Kar mutane su rika kwana da yunwa,” in ji ta.
bbchausa ce na fitar da wannan bayyanin cewa wannan yar kasuwa ta fadi domin ba yar fim bace ita,Ta ce ita ba ta yarda cewa babu mafita game da tsadar rayuwar da ake ciki a kasar a yanzu ba. “Akwai yadda za a yi,” in ji ta.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Advertisment