Kannywood
Na Gode Allah Da kiba Da Ya bani ~ Rahama Sadau
Advertisment
Jaruma rahama sadau ta wallafa wani hoto wanda anka nuna yinsa yanzu shekara bakwai wanda taya wata irin zilaziya wanda tabbas malam shehu ne ya rike rahama sadau.
Wanda ya yanzu gashi nan tayi wani irin cika da haiba wanda ake cewa da turanci Fresh.
Tabbas jaruma rahama sadau a gode Allah da irin wannan ni’ima da Allah ya baki ganin yadda tayi fitowa a fina finai baya ƙassa wuri.
Advertisment
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com