Labarai
WATA SABUWA: Shi Ma Ganduje Ya Cancanci Hukuncin Kisa Sakamakon Karbar Rashawa Da Ya Yi, Cewar Aisha Yesufu
Advertisment
Al’amarin duniyar nan sai a hankali bayan da gwamna ganduje ya aminta da Kashe wanda yayi zagi ga annabi s.a.w ita kuma wanann tace shiya ya cancanta a kashe saboda karba rashawa.
Wanda shafin rariya sunka wallafa a shafinsu Wanda ga abinda suke cewa ta fadi.
“Aisha wacce take daya daga cikin jagororin da suka kirkiro zanga-zangar dawo da ‘yan matan Chibok, ta bayyana hakan ne yayin da take kalubalantar amincewa da sanya hannu kan hukuncin kisa ga wanda ya zagi Annabi SAW da Gwamnan ya yi.”
Abin tambaya a nan shine itama ko yar koren yahudawa ne ?
Advertisment
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com