Labarai

Subhanilillahi! AN Daura Auren ‘Yan Madigo A Saudiyya (Hotuna)

Jama’ar Musulmi wadannan mata da kuke gani a hoto kamar maguzawa to ba su bane, Musulmai ne cikakkun Hausawa, suna da zama a Kasar Saudiyyah

Sunje Saudiyyah neman kudi suka zama rikakkun ‘yan Madigo, wannan hoto sun daukeshi ne a ranar da aka daura musu aure irin na ‘yan madigo mace da mace a birnin Jidda na Kasar Saudi Arabiai, bayan sun kira taro na ‘yan Madigo da sukayi a cikin wani daki

Akwai bidiyo na bukin daurin auren da akayi, amma zan yadashi ta WhatsApp domin sakon da nake son isarwa ya yadu sosai, zan saka har da audio za kuji sautin muyar dayan matar da tayi aski a ranar da zata auri ‘yar uwarta mace, anyi mata nasiha a wani shafinsu na group WhatsApp tana ta dura buhun zagi da ashar da tsinuwa, ku kalleta yadda ta dawo kamar arniya, kuma wai a hakan a Saudiyyah

Ko dayake Jidda ba Makka da Madina bane, a fadin Kasar Saudiyyah Makka da Madina sune kadai gurare masu tsarki wanda idan wani lalata ko bala’i ya faru a cikinsu sai mu damu, amma Jidda dama ance matattarar barikice a Kasar Saudiyyah, ba gurine mai tsarki ba

Wato jama’ar Musulmin Arewa musamman iyaye da suke tura yaransu kasashen larabawa suna yin aikin wankau da wanke-wanke ku fadaka, sannan ku fadakar da ‘ya’yanku da kuke turawa don neman kudi

Yawanci matan da suke tafiya kasashen Larabawa hulda suke da ‘yan madigo, wasu kuma su zama cikakkun karuwai, kalilan ne daga cikinsu suke tsira da imaninsu basu fada ga halaka ba

Allah Ya sauwake amen . Datti Assalafy ne ya ruwaito wannan labari

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button