Kannywood
Sautin Murya : Allah Sarki! Hirar Jaruma Fadila Hubbi Ta karshe Da Gidan Rediyon Faransa Tare da Hauwa kabir
Advertisment
Wannan itace hirar da gidan rediyon faransa tayi da jaruma fadila Muhammad wanda ake yiwa kalabi da suna ummi lollipop wanda nayi fice a fina finai da dama amma wanda ya haskakata duniya ta santa shine hubbi.
Ga sautin murna nan a cikin faifan bidiyo wanda tashar tsakar gida nayi kokarin kawowa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com