Labarai

Kotu Ta Daure ‘Yan Gida Daya Kuma Malaman Isilamiya Da Suka Yi Wa Dalibar Su Fyade A Jihar Naija

Advertisment

Daga Muhammad Kwairi Waziri

Kotu a jihar Naija ta daure ‘yan gida daya malaman Islamiya, Hassan Bilyaminu, da Abdullahi Bilyaminu, tsawon shekaru 22 da aka samu da laifin yiwa dalibansu fyade.

An yanke musu hukuncin ne a jiya a garin Minna inda aka karanto musu laifukansu kuma duk suka amsa saidai sun roki afuwa inda suka ce aikin shedanne.

Amma mai shari’a, Hauwa Baba Yusufa ta ce tana mamakin masu irin wadannan dabi’a ta fyade.

Advertisment
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button