Labarai

Diyar Shugaban Kasa Hanan Zata Auri ,Dan Tsohon mai Baiwa Tsohon Gwamnan Legas Shawara kuma Ministan Ayyuka Fashola

An Fitar da Takarda Auren 4 ga watan satumba 2020 inji sahara reporters

Turad shine dan tsohon dan majalisa, Alhaji Mahmud Sani Sha’aban, wanda ya wakilci Zariya a majalisar wakilai daga Mayu 2003 zuwa Mayu 2007.

Sha’aban shima tsohon dan takarar gwamna ne a jihar Kaduna a karkashin kungiyar ‘Action’ Congress of Nigeria.

Sahara reporters ta ruwaito cewa idan zaku tuna ta kawo labarin cewa Shugabar matan Nigeria Aisha Buhari tayi tafiya a jirgin hamshakin mai kudi Muhammad indimi zuwa kasar labarawa Dubai domin sayo kaya masu kyau masu tsada domin shirye shiryen auren hanan.

Hanan Ta kamala karatun ta a fadin Daukar Hoto daga jami’ar Engila

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button