Labarai
Diyar Sarki Sunusi Murabus Tayiwa Yan Arewa Wankin Babban Bargo A Twitter
Advertisment
Khadija Sanusi ta wallafa wasu kalamai da suka janyo cece kuce a shafin Twitter inda ta kira yan Arewa da cewar munafukai ne.
Ga dai abunda Gimbiya Khadija tace ‘Yan Arewa munafukai akan addini. Suna ɓuya a bayan “Dokar Shari’a ce” kawai idan dokar tazo daidai da ra’ayin su; idan aka juyo kan maganar – auren mata fiye da daya, ‘yancin mata, da Auren tilas, cin zarafi da sauran su, sai kaga sun makantar da ido sunyi shiru.
Advertisment
Northern Nigerians are hypocrites when it comes to religion. They hide behind “It’s Sharia law” only when it benefits them; in other conversations – polygamy, women rights, forced marriages, domestic and sexual abuse, etc – they turn a blind eye and remain mute.— ysl (@khadijasanusi_) August 11, 2020
Waɗannan kalamai na Gimbiya Khadija, suna zuwa ne a daidai lokacin da ake tafka mahawara akan matashin da ya yiwa Annabi Muhammadu Batanci.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Yakamata kishiga tai tayinki, muna tsananta adawa akan duk wani Wanda zaija da Shari,ar Allah