Labarai
Bidiyo : zawarci Ba Kafirci Bane ,Dan ke Rasa Miji Ba Allah Kinka Rasa ba Jawabin Young Ustaz kan Zawarawa
Advertisment
Wannan wani bidiyo ne wanda Young Ustaz sananen mutum wanda yayi fice a tashar YouTube wanda yake tofah Albarkaci bakinsa akan irin abubuwan da ke faruwa a cikin arewacin Nigeriya ko in ce Nigeria.
Wanda a cikin wannan bidiyon nasa yayi shine kan Zawarawa wanda abu sai ya baku mamaki.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com