Labarai
Yanzu – Yanzu : ALHAMDULILLAH ! Buhari Ya Sassauta Dokar Ta Ɓaci A Fadin Najeriya
Advertisment
Maigirma shugaban Kasarmu Nigeria Baba Buhari Maigaskiya ya sassauta dokar ta baci saboda Coronavirus a duk fadin tarayyar Nigeria
Yanzu dokar ta baci da hana zirga-zirga zata fara aiki ne da misalin karfe 10:00pm na dare zuwa karfe 4:am na asuba
Alhamdulillah, Baba Buhari mun gode da wannan sassauci, kaima Allah Ya sassauta maka cikin dukkan lamarinka
Insha Allahu komai zai daidaita nan ba da jimawa ba a Nigeria, sai mun kori Coronavirus da iznin Allah domin kiyasin NCDC baya bamu tsoro
Allah Ka tabbatar mana da alheri ka magance mana dukkan matsaloli Amin
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com