Labarai

Ga wata Muhimmiyar Sanarwa ! Yadda zaka Duba idan Ka samu An karbi BVN dinka Ko Ba’ayi ba A Bashin Covid 19

Advertisment

Ana sanar da wadanda ke bukatar cike Nirsal Covid19 loan da kuma wadanda su ka cika da cewar za su iya duba wa ko da baka sami sms ko kiran su ba.
Ga yadda za aduba :
1. ka je wannan shafin nasu
http://covid19.nmfb.com.ng
ba space a tsakanin rubutun.
2. idan shafin ya bude,  ka duba daga kasa za ka ga za6i guda 2, na farko SME na biyu Household, sai ka danna loan din da ka cike,  yawancin mutane Household su ka cike.
3. ka na dannawa,  shafin zai kai ka inda za ka sa BVN number naka ka yi checking;
1. Idan ba ka dade da yin application ba, to za ka ga ‘BVN’ does not exist’ domin sai BVN na wanda su ka yi aiki akan shi ake dorawa a wurin.
2.Idan ko sun duba application naka amma ba su gama aikin ba,  to za ka ga ‘your application has not been approved,  please check back, later’.
3. Idan ko ka dade da yin application,misali,sati 2 ko wata kuma ka ji shiru, to idan ka duba, za ka ga approved,  da yawan kudin da kuma tsawon lokacin biyan, sannan za ka ga offer ta contract na loan din, idan ba ka cike ta ba, to ba za su ba ka loan din ba.
4. Sai cike offer shi ne ka yi scrolling duk dogon shafin har karshen ta,   **a lura sosai akwai wata akwati a can kasa, sai ka danna kan ta ka yi tick, sannan a kasanta ka danna ‘accept’.
4. ka na gama wannan shafin zai kai ka inda za ka sa sunan Bankin ka da Account No naka,  sai ka jira Alert kawai.
Don Allah a yi #SHARING mutanen mu da dama ba su sani ba.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button