Labarai
Yanzu – Yanzu : Sarki Salman Ya bada Umurnin Bude Masallacin Madina
Advertisment
Daga Abubakar Kawu Girgir
Sarkin kasar Saudiyya, Malik Salman Ibn AbdulAziz ya bada umurnin bude Masallacin Manzon Allah S.A.W dake Madina daga ranar Lahadi, 31 ga watan Mayu, 2020.
Za a fara bari mutane na shigowa amma da sharrudan kare kai daga cutar Corona virus da ta wajabta kulle Masallaci watanni biyu da suka gabata.
Advertisment
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com