Labarai

CORONA VIRUS: Sarkin Musulmi Ya Dakatar Da Tafsirai Da Sallolin Tarawih Na Watan A Azumi

Daga Abdulrashid Abdullahi, Kano

Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Muhammadu Sa’ad Abubakar, ya bada umurnin dakatar da duk wani tafsiri tare da sallolin tarawih, Asham da sallar tahajuddi a yayin watan Ramadan.

Bayan wani zama na mutum 10 na Majalisar Koli na harkokin addinin musulunci na Nijeriya a yanar gizo-gizo, sun cimma matsaya kan dakatar da dukkan Limamai na masallatai dake karkashin majalisar daga gudanar da tafsirai cikin Ramadan.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button