Kannywood
Shin D Gaske Nazir M Ahamd Sarkin Waka Yayi Murabus ?
Advertisment
A jiya dai wata takarda wanda ke nuna shin da gaske sarkin waka san kano yayi murabus.
Wanda mutane sunka dami nazir m ahmad da tambaya saboda kunsan cewa ba karamin aiki bane ga jama’a basa su iya ba.
Wanda yasa shafin Hausaloaded yayi kokari har ya samu nasara yin posting mai tabbacin lallai da gaske ne yayi murabus.
Ga abinda ya wallafa a shafinsa na instagram
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com







