Hausa Musics
MUSIC : Abdul D One – Kiban Zuma
Advertisment
Wannan wata sabuwa waka ce ta abdul d one ta wannan shekara mai suna ” kiban zuma”.
Abdul d one ba sabon mawaki bane a gurinku ina fatan cewa kunsashi faden wakokin soyayya shine mai “Abinda yake raina’ da “abokaina”
Wanda munka kawo muku sabuwar wakarsa tare da abokinsa Melery mai suna ‘Sako’.
Shine yau yazo muku da wata waka wanda nasan zatayi tasiri a zukatan masoya.
Download , enjoy and share
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com