Kannywood
Daga Bakin Mai Ita : Na Kusa Amarcewa – Rukayya Dawayya
Advertisment
Wani sabon shiri na BBC Hausa da zai dinga kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.
A wannan kashi na biyu, fitacciyar jarumar fina-finan Hausa a Najeriya Rukayya Dawayya ce, ta amsa tambayoyin da za su sa ku dariya ciki, har da batun cewa ta kusa shiga daga ciki.
Ga bidiyon nan da ta bayyana hakan da bakinta.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com