Labarai
Gwamnatin Bauchi Ta Mika Jagorancin Makarantun Tsangaya Ga Sheik Dahiru Bauchi (Hotuna)
Advertisment
Gwamnatin jihar Bauchi ta damkawa Sheikh Dahiru Usman Bauchi makarantun tsangayu na jihar Bauchi wanda Gwamnatin tarayya ta gina a fadin Arewacin Nijeriya.
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammed tare da babban Sakataren hukumar Ilimi na kasa Dr Hamid Boboyi su suka yi tsayuwan daka wurin ganin cewa sun damkawa Sheihin Malamin makarantun.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com