Kannywood
Wata Budurwa Ta Fasalla Asirin Afakallahu Shugaban Tace fina Finan kannywood (Hotuna)
Aisha idris ta fallasa asirin chat dinsu da afakallahu wanda har ta furta wasu na ganin karya ne bai bata umber ba ,to sai gashi wannan yarinya ta fallasa chat dinsu da shi.
Wanda idan baku manta ba acikin wani bidiyo da munka kawo muku tace zata sanya screen shot.
Sai gashi Hausaloaded ya samu wasu hotuna guda ukku wanda ta sanya a shafin ta na instagram wanda tace wannan kadan ne.
Ma’ana idan munka fahimci maganarta akwai wasu kenan wanda za’a dora ko akashin haka ga dai hotunan nan ku gani.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com