Labarai
Masha Allah : Wasu Matasa Sun Taimawaka Tsohon Da Ruwa Na Canje Gidansa (Hotuna)
Advertisment
An samu wasu matasa masu yi dan Allah sun tallafawa tsohon da ruwa ya cinye gidansa a garin Potistum na jihar Yobe…
Akwai dubban mutane wanda bala’in talauci ya suka rasa yadda zasu yi a kasar nan, wasu sun koma sabawa Allah, wasu sun haukace duk saboda talauci…
Ya Allah ka yayewa talaka bakin ciki da damuwa a duk inda yake a duniyar nan…
_ Faruk Abubakar
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com