Labarai
An Saki Sadiya Haruna Bisa Sharuddan Da Jamian Yan Sanda Ya Gindayamata
Advertisment
Jam’ian ‘yan sanda na jihar Kano, wadanda suka cafke Sa’adiya Haruna sun saketa cikin daren yau. Kafin a saketa sai da aka gidanya mata sharudda ciki kuwa har da umartar ta da aka yi, na yin bidiyo domin ta ba ‘yan Kannywood hakuri na zargin bata masu suna da ake batun tana yi a Instagram, tare da kuma ba wadanda ta batawa rai hakuri. Yanzu haka dai ta nesanta kan ta da Masana’antar ta Finafinan Hausa, inda ta ce ita fa ba ‘yar Kannywood ba ce!
Ga dai bayyanin daga bakin wannnan Budurwa sai ku saurara
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com