Kannywood

Shin Da Gaske Jarumi Tijjani Asase da Ɗansa Sun Mutu ?

Advertisment

Tauraron fina-finan Hausa, Tijjani Asase ya fito ya karyata rade-radin dake yawo cewa wai ya mutu sannan danshima, Sadauki shima an kasheshi. Tijjani yace shi da iyalanshi suna cikin koshin lafiya.

A sakon rubutu dana bidiyo daya fitar ta shafinshi na sada zumuntar Instagram, Tijjani ya bayyana cewa, yana godiya ga ‘yan uwa da abokan sana’a da suka nuna damuwa suka rika kira dan jin gaskiyar lamari.

Ga mai son jin muryasa akan karyata wannan jita jita ga bidiyon mun dauko muku.

Advertisment
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button