Uncategorized

Maganin Dafewar Fuska,Sanadin Zafin Rana,Kuraje Ko Rashin Lafiya

Ai Sharin Dan Allah Saboda Sauran Al umma. 
Ayaba  1.? ? 
Zuma ½ spoon 
Lemun tsami ½ spoon na ruwansa? ? 
Ruwan Dumi moderate. 
YADDA AKE HADIN 
Za’a niqe ayabar har sai ta zamo kamar ruwa,sai a matse lemun tsami a cikin cup a ajiye ruwan a gefe.sai a debi rabin cokalin ruwan lemun tsami a zuba a cikin ruwan ayabar da aka markade,a dauko zuma itama a zuba rabin cokali a cikinta sai a gauraye. 
A nemi ruwan dumi a wanke fuska sosai sai a sa kyalle a shafe huskar,sai a debi wannan hadin a shafawa huska a barshi yayi tsawon mintuna 20 sannan a sa ruwa a wanke, a rinka haka akalla sau 3 a  sati.
Allah Yasa adace
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.comMr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button