Uncategorized

Maganin Ciwon (Koda) ,Da Yadda Ake Wanke Kodar ,Wato Kidney Stones

KUYI SHARE DAN ALLAH  SAURAN MUTANE SU ANFANA BAKI DAYA,
Da farko dai Koda kodar mutum takai sai anyi dashen watane, to insha Allah idan yayi anfani da wayan nan zai warke,
1- Qaro,
2- Yayan Gwanda,
3- Ganyen Yalon Bello,
Yadda za’a Sarrafa su,
Za a nika Qaron ne da yayan kwanda wanda yabushe  ko a daka sosai har suyi laushi, daga nan sai a debi cikin babban cokali biyu da safe a zuba a ruwa kofi daya, sai a barshi kamar sa’a biyu ko uku har sunarke, sai a gauraya su sosai a sha da safe kafin akarya, sannan asakesha da yamma  kafin ayi barci.
Kuma Za’a samu asalin karo na itacen karo wato (Kolkol) da yayan asalin gwanda ne, bayan mutum yasha idan zaiyi fitsari to yayi afili Dan yaga abin da yake fita,
Sai kuma asamu gainyen yalon bello awanke shi da ruwa Mai kyau sannan atafasa shi da ruwa mai kyau  shima adinga shan Rabin kofi arana sau 2 shikuma Ganyen Yalon zai wanke kodane,
Insha Allah duk mai ciwon Koda Allah zai warkar dashi,
Me Bukatar Hadadde kuma aimana Magana a WhatsApp a 08135404044,  Ko akiramu 08020738307

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA