Maganin Basur, Mara Tsiro : Alamomin Basir Marar Tsiro
Alamomin Basir Marar Tsiro
~ Cushewar ciki
~ Tashin zuciya
~ Bayan gida mai tauri
~ Rikewar baya
~ Rikewar kugu.
~ Yawan rihi(tusa)
~ Yawan rikecewar ciki.
~ Rashin cin abinci
SAI YA NEMI.
1. Lemon tsami
2. Sabulun sha.
YADDA ZAA HADA.
Da farko zaka samo ruwa kamar cikin kofi daya sai ka zuma sabulun sha a ciki kamar kwatankwacin lemon tsami babba,idan ka zuba a ruwan zai narke sai ka sa chokali ka juya sosai sannan ka matsa lenon tsami a ciki kamar guda idan kuma kana da ulcer sai kasa rabi ka juya sosai sannan kasha sau daya a rana.
GARGADI!
Amma idan chronic Ulcer ce dakai kar kasa lemon tsamin gava daya.
NOTE
ana samun Sabukun sha a wajen masu kayan koli.
Me Bukatar hadadden maganin Basur Marar tsiro aimana magana a 08135404044 08020738307 ko ta WhatsApp.
Zamu aikoma har Jihar dakake ta hannun direbobi, zaka turamana Kudin a Account dinmu na Eco Bank. Zaka sallami direbobi.