Kannywood
KISHI KUMALON MATA : Amaryar Adam A zango Tayiwa Tsofaffin Matansa Habaici Wanda Yaja Hankalin Mutane
Amaryar zango sophie, ta jefa wa tsoffin matan Adam A zango na baya magana mai kamar habaici a cikin wani rubutu da tayi jiya. cewar “dama can mijina mijn mace dayane ….. rashin fahimta ce irin tamu ta mata ya jawa wasu matan asarar mutumin kirki kamarsa.”
Danna kasa don ganin cikkaken videon abinda ya faru.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Kema ki bi ahankali kar a baki red card
Allah yakyauta