Labarai
Wata Sabuwa : Wai Ina Tsula Ya shige ?- Inji Fatima Ganduje
Diyar gwamnan Kano, Fatima Abdullahi Umar Ganduje ta yi wani rubutu a shafinta na dandalin Twitter da ya jawo cece-kuce sosai, Fatima ta tambayi cewa wai ina Tsula ya shigene, sai matsoratan mabiyanshine keta rubuce-rubuce a waya.
Wannan rubutu ya jawowa Fatima Martani kala-kala, saidai wanda yafi daukar hankali shine wannan:
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com