Labarai
Wasu Manyan yan siyasa ne suka dauki nauyin mu kashe Sheikh Ahmad Suleiman, cewar masu Garkuwa da shi
Daga Haji Shehu
A wani rahoto da shafin Jaridar Daily Nigerian ya nakalto, masu Garkuwa da shahararren malamin addinin musulunci Sheikh Ahmad Suleiman Kano sun bayyana cewar “Wasu Manyan yan siyasa ne suka dauki nauyin mu kashe Sheikh Ahmad Suleiman.
Masu Garkuwar sun bada tabbacin cewar idan har aka biya su kudin fansa Naira Miliyon Dari Uku, za su yanta Shehin Malamin.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com