Uncategorized

Ma’aurata : Laduban Jima’i

1. Akwai wasu ladubba da musulunci ya tsara a rika yinsu a lokacin jima’i wadannan ladubba an rueaito su ne daga hadisan ANNABI(S.A.W) daga ciki akwai yin bisimillah kafin mutum ya sadu da matarsa sannan kuma an so ya karanta wannan addu’a ya fara jima’i
[BISMILLAHI ALLAHUMMA JANNIBNASH SHAIDAN WA JANNIBISH SHAIDANA MA RAZAKTANA”]

2. a so ya sadu da matarsa a lullube a cikin zani,bargo ba a zigidri ba, wannan jima’in jakai ne inji manzon Allah(s.a.w).
3. anso ya sadu da ita yana mai alwala, kuma duk bayan kewaye anso ya tashi yayi tsarki, ya sake alwala.

4. kuma anfiso ya sadu da matarsa, a farkon dare, domin zai samu lokacin yin wanka kuma sallah asuba sannan kuma a farkon dare bakinsu mata da miji bai fara wari yami ba saboda wannan wari na baki yana sanya kiyayya tsakanin mata da miji.

5. kada ya sadu da matarsa a tube tsirara yana da kyau su lullube domin manzon Allah(s.a.w) ya hana yin haka:
6. sannan kuma in sun gama biyan bukatarsu suna da zabi ko dau su yi wanka, kafin su kwanta ko suyi alwala

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button