Labarai

Ganduje Na Abuja Don Neman A Cire Kwamishinan ‘Yansandan Jihar Kano

Biyo bayan takaddama a zaben gwamnan jihar Kano, Gwamna Ganduje ya yi tattaki zuwa Abuja don Neman a cire kwamishinan ‘yansanda na jihar, Muhammad Wakili.

Majiyarmu ta Daily Nigerian ta bayyana cewa Muhammad Wakili ya yi kokarin daidaita lamura a lokacin zaben gwamna a jihar Kano.

Bayanai sun nuna gwamnan ya samu rakiyar shugaban majalisar dokokin jihar Kano, Kabiru Rurum da shugaban jam’iyyar APC na Kano, Abdullahi Abbas.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button