Politics Musics
AUDIO : Sabuwa wakar Nazifi Asnanic – Abba Baban kowa
Advertisment
Wannan wata sabuwa waka wanda yayiwa Abba Gida Gida wand yayiwa take ” Abba baban kowa” wanda jama’a da duniya sun ga yadda al’amarin zaben kano da Sokoto, Bauchi da dai sauran su.
Ga kadan daga cikin baitocin wakar.
? Wanda ya cucemu Allah ya cuceshi
? Bani ba ake cutar kanawa
? Badani ba a’a bada ni ba inji kanawa.
? Ku tattare kayan ku karku koma bayi kuri zasu saya.
? Ku fada lokacin tafiya yayi.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com