Uncategorized

Amfani 10 da Bagaruwa ke yi a jikin mutum

Advertisment

Wasu masana amfanin itacen bagaruwa sun bayyana cewa itacen, ganye da ‘ya’yan ta na magani a jiki matuka.

An fi yin noman itacen Bagaruwa a wuraren da ya bushewa sannan kasar Australia da kasashen Larabawa na cikin kasashen da suka fi noman ta.

Masanan sun bayyana cewa bagaruwa na wa dabobbi maganin a jikin su.

Ga amfanin da yake yi a jikin mutum.

Advertisment

1. Bagaruwa na maganin tsutsan ciki.

2. Yana maganin gudawa.

3. Yana kuma kawar da matsalar zuban jini.

4. Bagaruwa na maganin ciwon hakori.

5. Yana kuma maganin ciwon siga wato ‘Diabetes’.

6. Bagaruwa na kawar da warin jiki da warin baki.

7. Yana magani da hana kamuwa da cutar sanyi.

8. Yana maganin matsalar ciwon ido kamar su jan ido da kwantsar ido.

9. Yana kara karfin mazakuta.

10. Bagaruwa na maganin cutar Hepatitis C

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button