Labarai
SOYAYYA GAMON JINI: Ya Nemi Canjin Wajen Aiki Daga Sakkwato Zuwa Kano Saboda Jaruma Maryam Yahaya’
Advertisment
Jami’in dan sanda, Rilwani Bala ya ce, yanzu haka ya nemi canjin gurin aiki daga Sakkwato zuwa Kano dan kawai ya rika ganin sahibar sa Maryam Yahaya Tauraruwar Fina-finan Hausa.
“Ina Son Na zama Daya Daga Cikin Cikakkin Masoyin Maryam Yahaya Shi Yasa Na Shirya Tsaf Domin Neman Transfer Zuwa Kano Da Aiki Saboda Na Dinga Ganinta.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com