Labarai
Nijeriya Ta Sake Yin Rashin Hazakin Kwamadan Yaki, Kaftin Kabiru Hamza
A Yau ne Aka Samu Labarin Rasuwar Kaftin Kabiru Hamza Sanadiyar Harin Kwanton Baunar Da Kungiyar Boko Haram Ta kaiwa Tawagar Sojojin Nijeriya Makonin Da Suka Gabata.
Kaftin Kabiru Hamza, Haziki Ne Kuma Jajirtatcen Soja Ne Wanda Kafin Rasuwarsa Shine Platoon Commander Na Metale Dake Borno, Inda Suke Yaki Da Boko Haram .
Muna Yi Wa ‘Yan Uwansa Da Al’ummar Nijeriya Ta’aziya A bisa Wannan Babban Rashi, Allah Yaji Kanshi Ya Kuma Karbi Shahadarsa. Amin.
Daga Auwal M Kura
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com