Kannywood
Labarun Mujalar fim Ta Wannan Wata ,Maimunatu da Ado Gwanja: Irin gwagwarmayar da mu ka sha kafin auren mu
Mujallar Fim ta watan Nuwamba ta fito ga wasu daga cikin hanun labaran da ta kunsa.
–
Maimunatu da Ado Gwanja: Irin gwagwarmayar da mu ka sha kafin auren mu.
–
Aisha, uwargidan Adam A. Zango a da, ta bude sabon shafin soyayya.
–
Jami’a ta ba Ali Nuhu digirin dakta.
–
Da soyayya irin tawa gara azabar kabari, inji Maryam ‘Yar Fim.
–
BBC sun karrama zakarun gasar Hikaya Ta.
–
Littafin ‘Shata Ikon Allah’ ya yi farin jini.
–
Yanzu harkar fim sai du’a’i, inji Muhibbat.
–
Yadda ziyara ga Buhari ta raba kan ‘yan fim.
–
Wace irin wainar Sani Sule Katsina ya ke toyawa a Kannywood?
–
Hira da Yakubu Muhammad, Sani TY Shaban, da sauran daɗaɗan labarai da bayanai.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com