Labarai
Labari da Dumi Duminsa: Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ta Shirya Tsaf Domin Rage Farashin Litar Man Fetur Daga N145 Zuwa N95
Advertisment
Shugaba Muhammadu Buhari ya samu kasar nan a lokacin da farashin danyen mai ya faduwar bakar tasa a duniya wanda hakan ya wajabtawa gwabnatin kara farashin daga N85 zuwa N145.
Amma a halin yanzu farashin man na fetur yaje farashin da idan aka saidashi N95 hakan bazai taba tattalin arzikin kasar ba…
Nigeria Sai Baba ✊✊✊
Daga: shu’aib kabir
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com