Kannywood
Hotunan Samira Ahmad Na Murna Zagoyuwar Ranar Haihuwarta ‘Happy Birthday’ 2018
Advertisment
Tsohuwar jaruma masana’antar kannywood Samira Ahmad wadda tayi aure tare da tsohon jarumin kannywood ty shaba wanda Allah zo dai auren ya mutu.
Tayi murna zagayuwar ranar haihuwarta wanda a turance ake kiran ‘happybirth’ wanda dinbin mutane da jaruman kannywood na tayata murna sosai a shafukansu na instagram.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com