AUDIO : Shi’a Ba Addinin Musulunci Bace Kafirci Ne Tsantsa: Inji Yayan Zazakky Yakubu Yahaya Katsina
Hujja Takobin Ahlul Sunnah ba ma karya ba ma yarfe sai dai muna fadin abinda mutun ya fadi da bakin shi.
Wannan Lecture ce da Yakubu Yahayya yayi bayan dawowar shi daga Iran kuma wannan shine a zuciyarshi Shi’a ba Musulunci bane amma yayi maku halin naku na munafurci wato TAKIYYA.
Shi yasa lokacin da Zakzaky yasa yaran shi sukai ma Atullahi Burtai rashin kunya yaki zuwa Zaria lokacin hasalima ya tafi amma da yaji linzami yafi karfin bakin kaza sai ya dawo yaki ya ida isa.
Haka lokacin da aka kuresu daga Masallacin Masarauta sai ya dauke ma mabiyan shi zuwa Sallar Juma’a.
Jiya kuma mun sanya ido domin muga Malam ya fito domin zagayen Ashura amma shiru kamar mushiriki yaci shurwa.
Duk wanda ya saurari wannan lecture da ya gabatar yasan Malam yasan aikin banza ne suke dan haka ba zai yarda ba yakai kanshi ga mutuwar asara.
SAURARA KAJI
Allah ya kara shiryamu shiri na Musulunci